Buhari Salisu Sani  pfp
Buhari Salisu Sani
@abiiyaye1
Idan Allah Yasa akayi listing na PAWS ran laraba ko scalping zakayi bayan ka siyar ka jinkirta na 4hr zuwa 6 to 12hrs - -Idan kai traders ne kana so kayi $Bbk strategy farming ka Jinkirta har izuwa ran Litinin da Yamma. Zan rinka sake wasu tsare-tsaren tafiyar Market condition nasu idan da rai da lafiya In Shaa Allahu Ta'ala ☘️ 💚📊 Allah Ya Tabbatar Mana da Alkairi 👏
1 reply
2 recasts
2 reactions

Usman Ibrahim Machika  pfp
Usman Ibrahim Machika
@usymacheeca
Good info
0 reply
0 recast
0 reaction