Buhari Salisu Sani  pfp
Buhari Salisu Sani
@abiiyaye1
A yanzu haka MEXC Exchange sun bayar da damar yin P2P na USDT buy and selling, saya ko siyarwa kana da damar da zaka yi P2P a MEXC a halin yanxu, kana kuma da damar da zaka zamo Verified Marchant a MEXC Exchange.
0 reply
1 recast
1 reaction

Mustapha pfp
Mustapha
@maiaji
Da kyau
0 reply
0 recast
0 reaction