Muhammad Hassan 🎭 🔁 🎩
@gundagunda
💥 @CatizenAI sun bayyanar da alamar Airdrop ya bayyana a ciki app nasu kafin yanxu su cure shafin 🤔Shin kun ga abin da nake gani a hoton nan kuwa? 🤯Binance a cikin jerin CEX da za'a iya tura kamar dai yadda aka yi $DOGS a kwanan baya 🥳 😳 Kuna tunani Binance zata yi listing $CATI? 🤔Me kuke tunani? ⚠️Kada mu manta mu cigaba da Phavering 🍾🍾🍾
0 reply
0 recast
0 reaction