Buhari Salisu Sani  pfp
Buhari Salisu Sani
@abiiyaye1
Kaɗan ne daga cikin mutanen da sukayi Paws suka amshi haƙƙin su a Exchanges ɗin Bybit da Bitget, da yawa har yanzu nasu bai sauka ba. Har yanzu hakan ba abin damuwa bane, ƙila basu kammala distribution ɗin bane, idan baku manta ba sunce mana dama ranar listing kowa zai amshi kason sa. Muna fatar zasu ƙarasa turawa zuwa gobe da safe In shaa Allahu. Idan kuma yau sun gama distribution, hakan ma kar mu damu, zasu bamu dama muyi on-chain claim In shaa Allahu. Barka da yamma.
0 reply
0 recast
0 reaction

Aliyu Sahabo Adam pfp
Aliyu Sahabo Adam
@aliyusahaboadam
Ameen
0 reply
0 recast
0 reaction