Buhari Salisu Sani  pfp
Buhari Salisu Sani
@abiiyaye1
Ga waɗanda Paws nasu bai sauƙa a Exchanges ba har yanzu watakila basu saka UID ko Address ne ba daidai ba, Maimakon haka zakuyi onchain claim - wasu kuma Technical delay ne daga wajen su kai tsaye an jima zai sauko. Allah Ya Tabbatar Mana da Alkairi 👏
0 reply
0 recast
0 reaction

Aliyu Sahabo Adam pfp
Aliyu Sahabo Adam
@aliyusahaboadam
Ameen
0 reply
0 recast
0 reaction