Buhari Salisu Sani
@abiiyaye1
A initial ko ni a ra'ayina bana so Paws ya shiga Binance, Sai after TGE kamar BeobleMap hakan wani strategy ne zai kara farfaɗo dasu daga dumpling da community sukayi. Idan an gama Shakeout na community sannan Binance koma da OKX sukayi announcement listing ba karamin investors za a kara samu a kaita wani mataki na kololuwan price. Allah Yasa Mu Dace 👏 ☘️ 📊
1 reply
1 recast
1 reaction
Aliyu Sahabo Adam
@aliyusahaboadam
Ameen
0 reply
0 recast
0 reaction