Ali Kalli
@alikalli001
Zamu iya ganin PX duk guda ɗaya $5 dalili shine babu Sellers Pressure domin wanda za'a bawa Airdrop basufi mutum 700k+ ba, kuma PX ba Shitcoin bane Baƙin cikina ɗaya shine wanda suke bibiyar mu idan munkawo sabon Airdrops kuma suke karɓa hannu biyu suyi saboda sun yarda damu a wayi gari basu samu ladan aikinsu ba wallahi takaici nakeji Domin akwai Organic Followers da suke jiranmu mu kawo sufara saboda yarda kuma bazancen rashin jajircewa bane kawai wasu basu da Time wasu kuma akaita yimusu bayanin yanda akeyin Painting amma basu fahimta ba seda Not Pixel suka kusa HALVING Sannan fa wasu suka fara ganewa Bana zargin Mabiyana da rashin jajircewa domin tun farkon Launch yana sauka da zafinshi na kawo shi, kuma anyi JOIN kaga Kenan ba rashin jajircewa bane kawai rashin fahimtar yanda za'ayi painting ne Ina mai baku haƙuri da tayaku jimamin baƙin ciki mun fara daku amma wasunku bazasu amfana ba Nagode Alkanweeey ✍️
0 reply
0 recast
1 reaction