Ali Kalli
@alikalli001
Yanzu Notpixel 🔳 sukayi posting na wannan Hoton " QR code " tareda da cewa " It's Coming " Amma cikin Hoton zaku ga sun rubuta " Probably Nothing " da Roman numerals na " XIII " wanda yake dauka ma'anar; 13th kenan. Shin me fahimtar ku akan wannan Roman numerals ( XIII = 13 ) Da suka bayyana, idan munce date listing ne a 13th January ya wuce, Yanzu muna 15th da Wata ne, Idan munce price ne $13 hakan bazai taba yiyuwa ba. Idan mun dauki 13th February 2025 zai fi kama da gaskiya amma kar ku manta 23rd January ne ranar PIXEL na duniya 💁 Probably Nothing ✍️🤷🤝📈 Barkan Mu da Safiya 🙌🙏
0 reply
0 recast
1 reaction