Buhari Salisu Sani
@abiiyaye1
Yanzu PAws suka saka video nan a Tiktok suna ƙara Jadadda mana Listing date bai canza ba 16-04- 2025 ne, Dukka a video na gani - Sannan na hango " $1,000.05 " Sai kuma $100,15, Sai $10,20 ." Ko dai suna nufin wasu zasu sami more than $1,000+ wasu kuma $100+ sannan wasun su kuma $10+ Allah ne masani, Mu namu Addu'a ne. Allah Ya Tabbatar Mana da Alkairi 👏
0 reply
0 recast
0 reaction