Buhari Salisu Sani  pfp
Buhari Salisu Sani
@abiiyaye1
Canada Za su kaddamar da Solana EFT a ranar 16 April daidai da ranar da PAws zai shiga kasuwa - TD Bank Group zasu samar da staking infrastructure wato tsarin Crypto DeFi da ake staking na coin/tokens amma wannan tsarin na Bankuna ne a zahiri. Kowane company zasu iya investment kai tsaye ba tareda sun mallaki Solana a zahiri ba, kuma suna iya staking infrastructure nashi ga TD Bank Group hakan ba karamin cigaba bane ga Solana Ecosystem gabaki ɗaya _ Ke nake gani kamar trending nasu Paws suka bi. Ganin 16 April za ayi listing kuma a ranar za a kaddamar da " First Solana Spot EFTs ." Allah Ya Tabbatar Mana da Alkairi 👏
0 reply
0 recast
0 reaction