Buhari Salisu Sani  pfp
Buhari Salisu Sani
@abiiyaye1
A initial ko ni a ra'ayina bana so Paws ya shiga Binance, Sai after TGE kamar BeobleMap hakan wani strategy ne zai kara farfaษ—o dasu daga dumpling da community sukayi. Idan an gama Shakeout na community sannan Binance koma da OKX sukayi announcement listing ba karamin investors za a kara samu a kaita wani mataki na kololuwan price. Allah Yasa Mu Dace ๐Ÿ‘ โ˜˜๏ธ ๐Ÿ“Š
1 reply
1 recast
1 reaction

DeFi_Hustler pfp
DeFi_Hustler
@abbaskyc223
๐Ÿพ ๐Ÿพ ๐Ÿพ
0 reply
0 recast
0 reaction