Content pfp
Content
@
0 reply
0 recast
0 reaction

Abba Shehu  pfp
Abba Shehu
@abbah283
ka zama mai cika Alkawari kamar #$DOGS 🀌 Ka qulla kyakkyawar Alaqa da mutane kamar #W-Coin 🀝 Kada ka dinga karya alqawari kamar #Onchain ⛓️ Kada kayi gaggawa mara amfani kamar #Pixeltap 🧏 Ka zama mai fito da Dabaru kamar #AVACOIN πŸ˜‡ Kada ka zama marowaci kamar #Catizen πŸ₯Ά Kome mutane zasu faΙ—a akanka kayi Banza dasu Kamar #Tapswap 😷 Kada kazama meson kuΙ—i kamar #Aqua protocol Daga qarshe zaka bayar da mamaki kamar #Hamster_kombat 🀸🀷 Ina Wuninku πŸ˜‚πŸ˜Š
0 reply
0 recast
0 reaction